

Ubangiji Mai Girma Da Buwaya Ya Halicci Rayuwa Ne da Mutuwa Domin Ya Jarabci Bayinsa Yaga Wannene Cikinsu Zaifi Kyautata Ayyukansa Nagari, Sai Ya Saka Masa da Gidan Aljannah A Lahira, Kuma Wanda Ya Munana Ayyukansa Akayi Masa Tanadin Azabar Wuta. Allah (๏ทป) Yana Cewa:
{ุงูููุฐูู ุฎููููู ุงููู
ูููุชู ููุงููุญูููุงุฉู ููููุจูููููููู
ู ุฃููููููู
ู ุฃูุญูุณููู ุนูู
ููุงู ูููููู ุงููุนูุฒููุฒู ุงููุบููููุฑู}
[ุงูู
ูู: ูข]
โShine Wanda Ya Halicci Rayuwa Da Mutuwa Domin Ya Jarabceku Yaga Wa Yafi Kyautata Aiki A Cikinku, Lallai Shi Mabuwayi Ne Mai Gafaraโ.
(Mulk: 2)
Ranar ฦiyama Ranace Da Ubangiji Ya Tanadeta Domin Gabatar da Sakamakon Ayyukan da Aka Aiwatar Anan Duniya. Wannan Sakamakon Kuwa Zai Kasance Ne Gwargwadon Aikin Da Mutum Yayi a Duniya.
Ubangiji (๏ทป) Zai Tayar da Mutane Ne Akan Abinda Suka Mutu Suna Aikatawa Na Quduri, Ko Aiki Ko Magana; Sai Yayi Musu Sakamako Da Gwargwadon Abinda Suka Aiwatar, Kamar Yanda Manzon Allah (๏ทบ) Yake Cewa:
ุนู ุฌุงุจุฑ ุจู ุนุจุฏุงููู ุฑุถู ุงููู ุชุนุงูู ุนูู-: ุฃููู ุงููุจููู ๏ทบ ูุงู: {ู
ู ู
ุงุช ุนูู ุดูุกู ุจุนูุซูู ุงูููู ุนููู}
[ุฃุฎุฑุฌู ู
ุณูู
: ูขูจูงูจ]
An Karษo Daga Jabir bn Abdallah (ra), Lallai Annabi (๏ทบ) Yace: โDuk Wanda Ya Mutu Yana Aikata Wani Abu, Allah Zai Tayar Dashi Ne Yana Aikata Wannan Abinโ.
(Muslim: 2878)
Duba Da Wannan Hadisin da Ya Gabata Zamu Fahimci Muhimmancin Zamowa Mutum Nagari A Rayuwa, Wanda Shine Zaiyi Maka Jagora Zuwa Ga Kyakkyawan ฦarshe.
Har Wayau Hadisi Ya Inganta Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa:
ุนู ุฌุงุจุฑ ุจู ุนุจุฏุงููู ุฑุถู ุงููู ุชุนุงูู ุนูู ูุงู-: ุณู
ุนุช ุงููุจู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
ูููู: {ูุจุนุซ ูู ุนุจุฏ ุนูู ู
ุง ู
ุงุช ุนููู}
[ุตุญูุญ ู
ุณูู
]
An Karษo Daga Jabir bn Abdallah (ra) Yace: Naji Manzon Allah (๏ทบ) Yana Cewa: โAna Tayar da Kowane Bawa Ne Akan Abinda Ya Mutu Yana Aikatawaโ.
(Muslim)
Kenan Wanda Ya Mutu Yana Zina Ko Caca Ko Sata Ko Shan Giya, Duk Ubangiji Zai Tashesu Ne Ranar ฦiyama Suna Yin Wannan Munanan Aikin. Haka Kuma Wanda Ya Mutu Yana Sallah Ko Da Azumi a Bakinsa, ko Yana ฦaratun Alqur'ani Ko Yana Aikin Hajji, Ubangiji Zai Tasheshi ne Ranar ฦiyama Yana Aikata Wannan Aikin. Kamar Yanda Hadisi Ya Tabbata Akan Hakan:
ุนู ุงุจูู ุนุจููุงุณู ุฑุถููู ุงูููู ุนููู
ุง ูุงู: (ุฃูุชูู ุงููุจููู ุตูููู ุงูููู ุนููู ูุณูููู
ู ุจุฑูุฌููู ูููุตูุชูู ุฑุงุญูุชููุ ูู
ุงุชู ููู ู
ูุญุฑูู
ูุ ููุงู: ููููููู ูู ุซููุจูููุ ูุงุบูุณูููู ุจู
ุงุกู ูุณูุฏุฑูุ ููุง ุชูุฎู
ููุฑูุง ุฑุฃุณููุ ูุฅููู ุงูููู ููุจุนุซูู ููู
ู ุงููููุงู
ูุฉู ูููุจููู)
[ุฑูุงู ุฃุจู ุฏุงูุฏู]
An Karษo Daga Ibn Abbas (ra) Yace: Anzowa Annabi (๏ทบ) Da Wani Mutum Da Dabbarsa Ta Takashi Sai Ya Mutu Yana Sanye Da Ihrami, Sai Manzon Allah (๏ทบ) Yace: โKuyi Masa Likkafani Da Tufafinsa, Kuma Ku Wankeshi da Ruwa Da Magarya, Kada Ku Rufe Kansa; Domin Allah Zai Tasheshi Ne Ranar ฦiyama Yana Talbiyyaโ.
(Abi-Daud Ya Ruwaitoshi)
Yana Daga Cikin Abu Mafi Tashin Hankali Ga Bawa, Rashin Sanin Akan Me Zai Koma Ga Allah. Maganin Wannan Tashin Hankalin Kuwa Shine Ka Kasance Cikin Biyayya Ga Ubangiji Domin Mutuwa ta Sameka Akan Hakan Ya Zamo Kayi Kyakkyawan ฦarshe.
Ibn Kathir (rh) Yana Cewa: โDuk Wanda Ya Rayu Akan Wani Abu, To Kuwa Zai Mutu Akan Wannan Abin. Duk Wanda Kuma Ya Mutu Akan Wani Abu, Za'a Tayar Dashi Ne Yana Aikata Abinโ.
ฦan Uwa Za6i Ya Rage Garemu! Kodai Mu Dage Mu Tafiyar da Rayuwar Cikin Biyayya Ga Ubangiji Mu Mutu Akan Hakan Don Ubangiji Ya Tashe Mu Akan Hakan, Ko Kuma Mu Aikata Akasin Hakan.
ALLAH UBANGIJI KA KYAUTATA RAYUWAR MU KA AZURTAMU DA KYAKKYAWAN ฦARSHE, DA MAFI KYAWUN MASAUฦI A LAHIRA
_*โ