
MUHAMMAD (ï·º) MANZON ALLAH NE !!!
.
Shi yafi kowa taushin zuciya, kuma ya fi su tausayi. Wata rana Ya kasance cikin tafiya tare da sahabbansa, sai sahabbai suka ga wata ƙaramar tsuntsuwa, a tare da ita akwai ƴaƴa biyu, sai suka ɗauke ƴaƴan, don haka tazo tana Karkaɗa fika-fikanta a gaban Manzon ALLAH (ﷺ) sai yace: duk wanda ya ɗaukarwa wannan tsuntsuwar ƴaƴanta, toh ya dawo mata da su.
.
UNDER MAINTENANCE