
An Karɓo daga Abi-Hurayrah (RA) Ya ce: Manzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Ina rantsuwa da wanda raina yake hannunsa, lallai haƙiƙa wani zamani zai zo inda wanda yake kisa (kashe mutane) bai san a wani dalili yake kisa ba, kuma wanda aka kashe bai san (laifin abinda) yayi aka kashe shi ba.” [Saheeh Muslim: 2908]
.
Telegram
https://t.me/BINTUSSUNNAH
Facebook
http://www.Facebook.com//Bintusunnah/
YouTube
https://youtube.com/channel/UCG_W7_7gQdibxDgvhQdIEyQ
UNDER MAINTENANCE