
“Matar ka ta saka hijabi doka ne na Allah. Baka da hurumi akan saka hijabin ta. Dole ta saka hijabi, dole ta saka hijabi. Dole ƴarka ta saka hijabi, dole ƴarka ta saka hijabi. Babu zaɓi. Wannan Ubangiji ne Yayi hukunci akan haka.”
.
-Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)
.
Telegram
https://t.me/BINTUSSUNNAH
Facebook
http://www.Facebook.com//Bintusunnah/
YouTube
https://youtube.com/channel/UCG_W7_7gQdibxDgvhQdIEyQ
UNDER MAINTENANCE