
“Addu'ar da ALLAH (ﷻ) Ya ƙaddara karɓar ta, yana karɓar ta komai daɗewa. ALLAH bai tabbatar da addu'ar Annabi Ibrahimu da ɗansa Annabi Isma'il ba sai bayan shuɗewar shekaru masu tarin yawa, lokacin da ya aiko Annabinsa (ﷺ).”
.
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo (Hafizahullah)
.
#FayyataccenBayani[1/143]
UNDER MAINTENANCE