YADDA AKE KOYAN HTML 1 Menene html: html yarene daga cikin yarukan da computer takeji ma,ana da yaren html zaka iya koyan hada blog wato website designer haka kuma kusan shine yare mafi sauki a cikin yarukan computer akan irinsu CSS,PHP,JAVA,PYTHON,C++ wadannan language din sune yarukan da ake hada software’s kuma idan ka iya su za,a kiraka da programmers amma idan ka maida kai zaka iya abubuwa da yawa akan su amma mafi sauki cikinsu shine html wato{ hypertext mark language} shine ma,anar shi. <> wannan sune open tag wannan close tag dolene duk mai koyan html yasan wannan domin sune farko kuma mafi amfani koyan html ga bayaninsu. Open tag tashi ake gane farkon code da kuma kalan code din da zai nuna da sunnan yaren da ake aiki dashi. Close tag shine ke nuna inda code ke karewa kuma dolene kowane code yazama yanada close amma zaku gane idan muka shiga ciki abinda nake so shine kumaida hankali da nustuwa akai zaizo maku da sauki abinda muke bukata yanzu sune kamar haka. Masu computer su bude notepad ko kuma idan kuna da notepad++ domin bude notepad kaje kan search nakan windows dinka kai search dinshi aha Mai android yayi download na html runner ta play store shine abinda zaifi maka sauki wajan running code Mai java phone kayi download na blueftp ko kuma explorer bayan kun dakko sai kowa ya bude abinda yake dashi zamu fara running code Zakuga nayi running code a tsarin running na code wanda yazo farko shine zai zama na karshe idan kuka duba yadda nayi a sama nasan zakuce to meyasa nai close na title code da head abida yasa ake rufesu a farko shine su amfaninsu a samane amma ga abinda suke nufi kamar hak. ma,anarsa shine open tag html < yana fadawa computer cewa yaren da ake san hadawa html ne shine ake takaitawa ita runner din ta haka . shine ke daukar abinda yake nuna saman da css wato style sheet wanda zamuzo kanta idan mun fara yaren css. Daga ALPHOLTAWY DIGITAL INFORMATION TECHNOLOGY (ADIT) Ismail Hussaini Adamu (ALPHOLTAWY) Domin neman Karin Bayani alpholtawy.design.blog 09047958802 Alpholtawy@gmail.com